BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Ya kamata Najeriya ta gina katanga a kan iyakokinta - CG Musa
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na 03/06/2025.
Hajj 2025: Yadda ake yin aikin Hajji
Aikin Hajji, daya ne daga cikin shikashikan Musulunci biyar, da ake wajabta wa Musulmai masu hali su yi ko da sau daya ne a rayuwarsu.
Ƙasar da mata suka fi mutuwa lokacin haihuwa a duniya
Najeriya ce ke da kashi 29 cikin ɗari na yawan mata masu juna-biyu da ke mutuwa a faɗin duniya - ana ɗora laifin hakan kan ƙarancin jami'an lafiya da kuma rashin kayan aiki.
'Ina kallo ambaliyar ruwa ta wuce da iyalina amma na kasa yin komai'
Adamu, mai shekara 36 a duniya wanda ke da ɗa ɗaya, ya ce matarsa da jaririnta na daga cikin waɗanda ruwa ya yi awon-gaba da su a ambaliyar da aka yi ranar Alhamis a jihar Neja.
Mutanen da ambaliya ta kashe a jihar Neja sun kai 230 sannan ana neman 400
A ranar Laraba da daddare ne wata ambaliya ta afka wa garin Mokwa na jihar, inda ta yi sanadiyar rayuka da dama tare kuma da lalata gidaje.
Rikicin Trump da Jami'ar Havard ka iya ci gaba har bayan mulkinsa
Bayan Donald Trump ya shafe kwanaki bakwai cikin aiki. A ranar Litinin,ya yi barazanar tura dala biliyan 3 cikin tallafin bincike na Harvard zuwa makarantun koyar da sana'o'i.
Me dokar ƙwace gonaki a Afirka ta Kudu da ta harzuƙa Trump ta ƙunsa?
A mafi ƙarancin lokuta gonaki ne idan ana buƙatarsu ''domin amfanin jama'a'' , kamar yadda wani masanin shari'a ya shaida wa BBC.
Dole a yi bincike kan kisan Falasdinawa a wajen rabon tallafi — Antonio Guterres
Babban sakatare na Majalisar Dinkin Duniya ya ce dole a yi bincike a game da Falasdinawan da aka kashe a wajen rabon tallafi
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 4 Yuni 2025, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 3 Yuni 2025, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 3 Yuni 2025, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 3 Yuni 2025, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
'Manchester Utd ko Barca' - ina Osimhen zai nufa?
Kocin Najeriya Eric Chelle na tunanin cewa manyan ƙungiyoyin Turai za su yi rububin Victor Osimhen bayan da ɗan wasan ya taimaka wa Galatasary lashe kofin ƙungiyoyin Turkiyya.
KAI TSAYE, Inter da Inzaghi sun raba gari a tsakaninsu
Wannan shafi ne da zai ke kawo muku sharhi da bayanai kan wasanni a faɗin duniya daga ranar Asabar 31 - 7 ga watan Yunin 2025.
Mbeumo na son zuwa Man Utd, Barcelona na tattaunawa da Diaz
Ɗan wasan gaba a Brentford Bryan Mbeumo na son tafiya Manchester United, wanda tuni sun shirya soma tattaunawa da matashin mai shekara 25 asalin ƙasar Kamaru.
Barcelona na tattaunawa da Partey, Liverpool na harin Kerkez
Barcelona ta shiga tattauna da ɗan wasan tsakiya a Arsenal da Ghana, Thomas Partey, mai shekara 31, wanda kwantiraginsa ke ƙarewa cikin watan Yuni.
Ƴanwasa biyar da suka fi taka rawar gani a Champions League
Gasar ta 2024-25 ta zo da abubuwa da yawa, ciki har da sabon salon buga wasannin rukuni da kuma ƙara yawan tawagogi zuwa 36.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Labaran Bidiyo
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Hikayata 2025: Tsarin gasar da yadda za ku shiga
Wannan shafi ne da ke bayani dangane da tsarin gasar Hikayata ta 2025 da kuma yadda za ku shiga gasar ku kuma aike da labaranku.
Wane ne layya ta wajaba a kansa?
"Sunna ce wadda manzon Allah bai taɓa bari ta wuce shi ba. Duk lokacin da layya ta zo manzon Allah yana yi da raguna biyu, ɗaya ga iyalinsa, ɗaya kuma ga al'ummarsa," in ji Sheikh Tukur Almannar.
'Jihohin da za a iya samun ambaliya a Najeriya cikin watan Yuni'
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na 01/06/2025.
Yadda shan shisha ke iya hana mata haihuwa
Alƙaluman Hukumar lafiya ta duniya sun nuna cewa aƙalla mashaya nau'ukan taba daban-daban miliyan takwas ne ke mutuwa na kowace shekara.
Ƴan sa-kai 20 jirgin sojoji ya kashe a Zamfara - Amnesty
Mazauna yankunan karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara sun ce wani jirgin saman sojin Najeriya da ya kai dauki domin fatattakar 'yan bindiga ya kashe musu 'yan sa kai da dama
Dalilai biyar da suka sa dabbobi suka yi tsada a bana
Sai dai ƴankasuwar sun ce duk da cewa kasuwar ba kamar ta bara ba, banar ma yanzu kasuwar ta fara buɗewa kaɗan-kaɗan.
Yadda ƙasashen yamma ke taimakon Rasha a yaƙinta da Ukraine
Alƙaluma sun nuna cewa kuɗin shiga da Rasha ke samu daga kasuwancin makamashinta ya ninka tallafin da Ukaine ke samu sau uku
Saudiyya ta buƙaci mahajjata su taƙaita zirga-zirga saboda zafin rana
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 01/06/2025
'Gazawar gwamnati ke sa wasu jami'an tsaron Najeriya samar da makamai ga 'yanta'adda'
''Tun a baya daman ana ta cewa akwai maciya amana a jami'ai amma za ka ga ba za a sa ido a bincika a kama su a hukunta su ba kowa ya gani.''
Dalilai takwas da ka iya hana mace ganin al'adarta
Idan al'ada ta ɗauke na ɗan wani lokaci, hakan ba matsala ba ce sosai, amma kuma idan ta dingi ɗaukewa a lokaci-lokaci, hakan ka iya zama alamar wata matsalar lafiya da ke buƙatar kulawa.
Wane ne cikakken ɗan gudun hijira Kuma wane irin tallafi zai iya samu?
Matakin Trump kan amincewa da fararen fata ƴan Afirka ta Kudu a matsayin ƴan gudun hijira ya tayar da ƙura kan rawar da siyasa da buƙatun ƙasa ke takawa wajen zaɓen wanda za a amince da shi a matsayin ɗan gudun hijira.
Mutum 19 sun rasu sakamakon hatsari da tawagar ‘yanwasan Kano ta yi
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 31/05/2025
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
Murya, Ra'ayi Riga: Kan gudunmuwar matasa a siyasar Najeriya
A yau shirinmu na Ra'ayi Riga ya tattauna ne kan gudunmuwar matasa a siyasar Najeriya, inda muka zanta da masana da matasan ƴansiyasar Najeriya kan abubuwan da suke gani.
Murya, Lafiya Zinariya: Ko munshari na da illa a lokacin goyon ciki?
Lafiya Zinariya: Ko munshari na da illa a lokacin goyon ciki?
Murya, Gane Mini Hanya: Tare da shugaban riƙo na PDP Umar Damagum, Tsawon lokaci 12,02
Gane Mini Hanya: Tare da shugaban riƙo na PDP Umar Damagum
Murya, Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 18/05/2025, Tsawon lokaci 13,34
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 18/05/2025
Murya, Amsoshin Takardunku 18/05/2025, Tsawon lokaci 13,40
Amsoshin Takardunku 18/05/2025