Ra'ayi Riga: Kan gudunmuwar matasa a siyasar Najeriya
A yau shirinmu na Ra'ayi Riga ya tattauna ne kan gudunmuwar matasa a siyasar Najeriya, inda muka zanta da masana da matasan ƴansiyasar Najeriya kan abubuwan da suke gani.
Shin ana yi da matasa a siyasar Najeriya?
Shin wace rawa matasa za su taka?
Matasa sun shirya karɓar jagoranci?
Waɗannan da ma wasu muhimman batutuwa na cikin abubuwan da muka tattauna a shirin namu na wannan makon.